Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Masallaci wuri ne da musulmai suke taruwa domin bauta wa ubangiji. Musulmai kan gudanar da harkokinsu na addini kamar salloli, wa'azzi, karatun alkur'ani, ko koyarda ilimin addini.[1][2]

Suna jam'i. Masallatai

Misalai gyarawa

  • Musulmai suna bautar Allah a masallaci.
  • Masallaci wajen bautar musulmai.

Karin Magana gyarawa

  • Masallacin kura ba'a baiwa kare limanci

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.24. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,27