Masani
Masani Samfuri:errorSamfuri:Category handler Mutun mai bincike da nazari akan ilmin wani fannin ilimi ko darasi mai zurfi,musamman a jami’a.[1] [2]
- Suna jam'i. Masana
Misalai
gyarawa- Malamin masanin tarihi
- An jefawa masani linzamin bincike akan yaduwan cututtuka
Fassara
gyarawa- Turanci: Scholar
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=scholar