Maso
Maso Maso (help·info) Ana amfani da maso wajen nuni da da kwatatance na alkibla inda ta fuskanta. [1]
Misalai
gyarawa- Arewa maso yamma da Zariya
- Garin Zinder na gabas maso kudu da Maiduguri
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,89