Masoro a zube a kasa

Masoro  Masoro  wani sinadari ne da ake amfani wajen girke girke.[1]

Misali

gyarawa
  • Na kai niƙan kullu na sa masoro a ciki.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16