Hausa gyarawa

 Mata 

Asalin Kalma gyarawa

An samo ta daga kalmar mace.

 
Mace.

Furuci gyarawa

Suna(n) gyarawa

Mata (tilo mata, mace) (Jimla mata)

  1. Macen da wani namiji ke aure.[1]
  2. Jimillar mace da yawa (mata)

Wurin Amfanin Kalma gyarawa

Ana amfani da kalmar mata a wajen kiran macen dake zaman aure (misali, mata ta, matar shi)

Kalmomi masu makusancin ma'ana gyarawa

  • Mace
  • Amarya
  • Uwar-gida
  • Kishiya

Kalmomi masu akasin ma'ana gyarawa

  • Miji
  • Ango
  • Mai-gida

Aikatau(v) gyarawa

Kalmar mata a aikace na nufin macen da ke da alhakin bin sahun mijinta a zaman aure.

Turanci gyarawa

Kalmar mata a turance na nufin wife

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company, ISBN 9 789781691157