Mataji wani kumne nakatako da ake anfani dashi gurin taje gashi.[1][2]

suna jam'i. Matsefatai

Misalai

gyarawa
  • mataji yayarmu yakarye ɗazun.
  • muda mukeda mataji bamusan aron naka.

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.87. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,101