Matambaya dai ya kasance wani kalmace da take nufin tambaya ko ace mai tambaya amma a jimlace shi ne matambaya wato su masu tambayan suna da yawa.[1]

Misalai gyarawa

  • Matambaya ne a hukamar jarabawan fita.
  • Nayi gamo da matambaya.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Questioners

Manazarta gyarawa