Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

maula ɗabi'ace wanda wasu mutane suke sa kansu, shine mutum ya dinga tambayar mutane kuɗi ta hanyar amfani da wasu dabaru.

Misali gyarawa

  • Jiya naga wani mutum yana maula abun yanan tausayi sosai.
  • Surajo yazama dan maula.
  • Nayi maulan dari wurin sirikina