Maye-gurbi dai ya kasance wani kalmace da take nufin canza duk waniabu da waninsa ko ace a madadi.[1]

Misalai gyarawa

  • Madina ta maye-gurbin Saratu a zaben majalisar dokoki.
  • Za'a gudanar da zaɓen maye-gurbi gobe a Najeriya.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Replacement

Manazarta gyarawa