Mayen-ƙarfe
Mayen-ƙarfe Samfuri:errorSamfuri:Category handler Wani irin na'ura dake jawo ƙarafa [1]
Misalai
gyarawa- Sunyi amfani da mayen-ƙarfe wajen jawo ƙarfen daga rami.
- Mayen-ƙarfe ya jawo ƙarfen tayan mota.
Fassara
gyarawa- Turanci: Magnet
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,164