Mazawari
Mazawari Mazawari (help·info) Mazawari alama (:) ta nahawu da ke riga zuwa kafin zayyana sunan abubuwa, zance,ƙarin bayani da faɗaɗa zance. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Mawaƙan sune: Bala,Ilu, da yautai
- Kayan ƙamshi sun ƙunshi:kanumfari,itta,masoro da barkono.
Fassara
gyarawa- Turanci (English): colon (:)
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,46
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,31