Asalin Kalma

gyarawa

Watakila Kalmar Midil ta samo asali ne daga harshen Turanci. Middle School

Bayani

gyarawa

Midil Samfuri:errorSamfuri:Category handler A kasar ingila makarantar yara yan shekara tsakanin tara zuwa goma sha hudu,a kuma kasar Amirka daga shekara sha daya zuwa sha uku.[1]

Misalai

gyarawa
  • Salma ta shiga Makarantar midil
  • Ta kammala karatun ajin midil a birtaniya

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Middle School

Manazarta

gyarawa
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91