Miki About this soundMiki  Miki wata irin cutan ciki mai kumbura fatar ciki , babbar alamar cutar saurin jin yunwa.[1]

Misalai

gyarawa
  • Zara ta sha maganin miki.
  • Cutar miki ke damun sarah.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Ulcer

Manazarta

gyarawa