Mikiya
MikiyaMikiya (help·info) wani babban tsuntsune daya ke dauke da siffofin irin ta tsuntsaye (tana da siffa irin ta tantabara) sannan tana da tsinin baki,farcen ta manya ne sosai baka mar na sauran dabbobi ba.takan tashi sosai, sannan takan hangen duk nisan abin faruta a yayin da zata kai hari a gare shi.
Dabi'ar miliyan=
gyarawaNisan daya ke tsakanin ta da abin farauta. Lafiya abin farauta. Abinda yake kewaye da abin da za tace. [1][2]
Misalai
gyarawa- Mikiya mai hangen nesa.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.201. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,199