Minjirwa
Minjirwa Minjirwa (help·info) Wani irin nau’in Kifi mai fadin kai da dogon gashi a baki da ke rayuwa a kogi da tafki.</ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91</ref>
Misalai
gyarawa- Galibin kifi daga tafkin Chadi minjirwa ne
- Inason cin minjirwa
Fassara
gyarawa- Turanci: Electric catfish