Mirgina
Mirgina Mirgina (help·info) Jujjuya abu na tafiya daga sashi zuwa sashi.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Mun sami jikin mutun a kan hanya sannan muka mirgana shi zuwa bayan sa domin mu gani ko har yanzu yana numfashi
- Karen Bello yana ta Mirgina a cikin caɓi.
Fassara
gyarawa- Turanci: Roll
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=roll