Bayani

gyarawa

mis karmar turanci ce wanda take nufin Haɗa/Cakuɗa wani abu da wani abu.

Misali

gyarawa
  • Anyi mis din wannan man da fetur.
  • Fatan dai angama misdin.

fassara

  • Turanci: mix
  • Larabci:تخليط