Asalin Kalma

gyarawa

Watakila Kalmar Misalta ta samo asali ne daga harshen Larabci. Misal

Bayani

gyarawa

Misalta'  Misalta  Nazari ko neman banbanci tsakanin abubuwa biyu ko fiye da haka.[1] [2] [3]

Misalai

gyarawa
  • Mun misalta shafukan yanar biyu kuma mun gano cewa suna da banbanci
  • Yawan rashin aikin yi a Najeriya bashi da girma sosai idan aka misalta da wasu ƙasashen.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Compare

Manazarta

gyarawa