Miski
Asalin Kalma
gyarawaWatakila Kalmar Miski ta samo asali ne daga harshen Larabci. Al-miski.
Bayani
gyarawaMiski Miski (help·info) Wani sinadari mai karfin kamshi mai dadi da ake amfani da shi wajen hada turare.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Turaren Miski na kwantar mun da rai
- Da kinji kamshin miski tabbata Sarkin Fada me
Fassara
gyarawa- Turanci: Musk perfume
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=musk