Miskilanci About this soundMiskilanci  Mutun wanda ya Kware wajen neman gardama da husuma da gangan domin neman rashin jituwa da fusata mutane.[1]

Misalai

gyarawa
  • Tana da halayyan miskilanci
  • Dabiar Miskilanci ba kyau inji malamar Mu

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Carp

Manazarta

gyarawa
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,91