Muhimmi  Muhimmi  abu wanda ya kasance mafi amfani da shahara.[1]

Misalai

gyarawa
  • Muhimmin abu shine ki ci jarabawan fita jami'a.
  • Muhimmin duk wata sana'a riba

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Major

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,164