Mummuki
Mummuki kalmar Mummuki a Hausa tana nufin biredi ne Wanda a shekarun baya kafin samun yancin Kai na kasar Najeriya, Iyaen mu da kakanin mu basu san kalmar biredi ba, saida ita wannan kalma ta Mummuki. A har Yanzu Wasu rassa daga cikin kasarmu Najeriya basa amfani da kalmar Mummuki.[1][2]
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.13. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12