Munduwa About this soundMunduwa  Abun ado da ake sanyawa a wutsiyar hannu.galibi mata sunfi ado da shi.[1]

Murjani na ƙarfe

Misalai

gyarawa
  • Taci ado da munduwa a wutsiyan hannu.
  • Munduwa mai haɗe da murjani.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19