Murna
A turance wan nan kalmar ana kiran ta da Celebrate wanda kuma a Hausan ce ake kira da Murna (kamar ace this man he celebrate his birthday A Hausan ce hakan na nufin wan nan mutumin yana murnan zaga yowar hai huwan shi),[1]
Misali
gyarawa- ranar Sallah kowa na murna
- an ɗaura aurena yau ranar murna ce
A wasu harsunan
gyarawaEnglish-happy
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 25, ISBN 9 789781691157