Muruci
Muruci Muruci (help·info) Shine tsironda ake samu daga bishiyar giginya idan tana karama kuma ana iya cin shi.[1]
Misalai
gyarawa- Muruci nada wuyar samuwa
Karin Magana
gyarawa- Murucin kan dutse bai fitina saida ya shirya
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,42