Musulmi wannan kalmar ana kiran wanda yake bin tafarki annabi Muhammad (S.A.W). A turance ana kiranshi da Muslim.[1]

Misali

gyarawa
  1. Musulmi yana sallah.
  2. Malam yace a kira mai dukkan musulmi da yake cikin aji.

Manazarta

gyarawa