Mutuwa Itace yankewar rayuwa wato mutum ko wani abu mai rai ya rasa ranshi.

Misalai

gyarawa
  • Audu baizo kasuwaba saboda an masa mutuwa

Karin Magana

gyarawa
  • Mutuwa rigar kowa
  • Mutuwa ce da bata fita


English

gyarawa

Die