Na-Allah Wannan kalmar ta kasance ana amfani da ita ga mutum da ya kasance na kirki wanda ba ruwanshi ma'ana salihi