Naɗe na nufin lankwasa abu.[1] [2] [3]

Misalai gyarawa

  • Lado ya naɗe hannu riga zaiyi fada
  • Audo ya naɗe wando zai tsallaka kwata

Fassara gyarawa

Turanci: Folding

Manazarta gyarawa