Nakiya
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaNakiya Kalma ce mai Harshen Damo
- abinci ne daga cikin abinci da hausawa keyi a lokacin da farin ciki ya same su, anayin tada shinkafa, sikari da dai sauransu.
- haka kuma ana amfani da shi kalmar wurin kiran abu mai fashewa wato ban.
Misali
gyarawa- Kande tayi nakiya
- Nakiya ta feshe a kwalejin ilimi dake leka.