Nanewa About this soundnanewa  ko ace mai Nanewa ko mai Nani sun kasance wani kalmace da take nufin gyara abu ta hanyar liƙewa musamman da wuta.[1]

Misalai gyarawa

  • Ina nanewa ƙofar na ƙara hujewa
  • Kwallon nake nanewa da wuta

Fassara gyarawa

  • Turanci: Sealing

Manazarta gyarawa