NasaraAbout this soundNasara  shine samun galaba akan wani abu ko wani mutum.[1]

Misalai gyarawa

  • Lado yayi nasara a gasar kokowan su da Audu.

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,212