Ne
Ne Ne (help·info) Kalmar hausa da ake amfani da ita wajen karfafa kalma, ana amfani da kalmar wajen tambaya da jimla don kore abu ko tabbata. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Me yake yi ne da har yanzu bai fito ba?
- Menene haƙiƙanin abun dake sa mutane yin dariya ne?
- Me yasa kake tambaya na kuɗi, ni me kuɗi ne?
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,95
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=ne#google_vignette