Nijer
Nijer tana daya daga cikin kasashen Afrika ta yamma. Nijer dai tanada mutanen da yawansu ya kai miliyan biyar kuma fadin kasar ya kai kilometa 1268000. Tana daya daga cikin kasashen masu yawan talauci. A yanzu dai shugaban kasar ta Nijer soja ne kuma kasar tana cikin shirye-shiryen zabubbuka da za'ayi nan gaba. Kasa ce mai arzikin yuraniyom da man fetir. Ama duk da haka yunwa da tatauci sun shama talakkawanta kai.