Nisa
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman nisa ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaNisa na nufin tsawon tafiya tsakanin wuri da wuri.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): distance
- Faransanci (French): la distance
- Larabci (Arabic): masafuhu: ba'd - مسافه: بعد
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da kuma Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 122. ISBN 9789781601157.