Bayani

gyarawa

Nuwamba dayane daga cikin jerin watannin, kuma shine wata na goma sha daya a jerin watannin kalanda ta Bature.

Misali

gyarawa
  • Dokin ya mutu a watan Nuwamba.
  • Mudi yananan zuwa baya watan Nuwamba.

FASSARA

  • Turanci: November
  • Larabci: نوفمبر