Oda About this soundOda  dai ya kasance wani kalmace da take nufin umurni ko kuma ace bada umurni.[1]

Misalai

gyarawa
  • Shugaban soji ya bada oda a afka yaƙi.
  • Oda na baka kaje yanzunnan.

Manazarta

gyarawa