Rababbe About this soundRababbe  dai ya kasance wani kalmace da take nufin abin da aka riga da aka kasa ko kuma ace aka raba ko wanda an riga an rabashi[1]

Misalai gyarawa

  • Rababben lemun zaƙi.
  • Rababben gida.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Seperated

Manazarta gyarawa