Rabawa
Rabawa na nufin karkasa wani abu tsakanin mutane ko wasu. Share [1]
Misalai
gyarawa- Ibrahim na rabawa almajirai abinci
- Ana rabawa marasa lafiya magani kullun
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.