Bayani

gyarawa

Rabo

  1. Kasho ko yanki
  2. shine abinda Allah (s.w) ya ƙaddara ma mutum zai samu.
  3. sunan aiki (Rabo)-(raba)-(tanada)[1]

Misalai

gyarawa
  • Daman banida rabo ai.
  • Wannan shine rabonka

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,244