Raga Zare da aka saka mai rami-rami ana amfani dashi wajen kamun kifi ko gidan sauro da dai sauransu.[1]