Ragargaza About this soundRagargaza  kalmar tana nufin ɓata abu ta ganyar sanyashi ya zama mara amfani.[1]

Misalai

gyarawa
  • Mota ta ragargaza hanyar
  • An ragargaza ginin makarantar

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Destroy

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,67