Raino Kalmar tana nufin ma'ana riƙe ɗan da babu alaƙa ta jini ta hanyar doka.[1]

Misalai

gyarawa
  • Tanimu ya yi rainon Bala.
  • Ina rainon wani maraya daga Abuja.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Adoption

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,4