Raka
Raka Raka (help·info) Kalmar tana nufin ma'ana rakiya zuwa wani al'amura musamman galibi yazama aikin mutun [1]
Misalai
gyarawa- Soja ya raka shugaba wajen taron.
- Ta raka abbanta garejin mota
Fassara
gyarawa- Turanci: Escort
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,86