Rakumi
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaRakumi wani dabba ne daga cikin dabbobi,yana da girma,tsawo da kuma dogon wuya.[1] [2]
- Suna
Jam'i.Rakuma
Misalai
gyarawa- Rakumi jirgin Sahara
- Talle ta hau rakumi a kasar misra
Karin Magana
gyarawa- Wutsiyar rakumi tayi nesada kasa
- Ashe shegun gari na nan rakumi yaji kunama
manazarta
gyarawa- ↑ Neil skinner,1965:,kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157.P,39
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.27. ISBN 9789781601157.