Hausa gyarawa

bayani gyarawa

rama shukace me tsami wance ake amfani da ita wurin abincin gargajiya kamar Fate, Dambu, Miyan taushe dadai sauran su.

Misali gyarawa

  • Gaskiya faten yaji rama.
  • Naci Miyan rama.
  • Na ci kwaɗon rama


Rama Shine rage kiba musamman idan anyi rashin lafiya

Misali gyarawa

A'isha tayi rama lokacin rashin lafiya da tayi