Ramuwa About this soundRamuwa  dai ya kasance wani Kalmace da take nufin rashin haƙuri musamman idan mutum ya maka laifi amma sai kace sai ka rama.[1]

Misalai gyarawa

  • Ramuwar gayya tafi da gayya zafi.
  • Wannan marin ramuwa ce.

Fassara gyarawa

  • Turanci: 'Retalliation

Manazarta gyarawa