Rana-tsaka
Rana-tsaka Rana-tsaka (help·info) Tsakiyar wuni idan sa'oin yini sun raba.[1]
Misalai
gyarawa- Mun buga tamaula da rana-tsaka
- Taron anyi shi da rana-tsaka
Fassara
gyarawa- Turanci: Midday
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,171