Rantsarwa About this soundRantsarwa  dai ya kasance wani Kalmace da take nufin mutumin da za'a ƙaddamar a kan wani matsayi a siyasance.[1]

Misalai gyarawa

  • Munje taron rantsarwa na gwamnan jihar Naija
  • A yau ake rantsarwa alƙalin najeriya

Fassara gyarawa

  • Turanci: Inauguration

Manazarta gyarawa