Raruma About this soundRaruma  dai ya kasance wani kalmace da take nufin kamawa ko damƙewa ko kuma ace cafkewa.[1]

Misalai gyarawa

  • An kama ɓarawo yana raruman kayan shago.
  • Sa'adu ya raruma bugun ciminti caf.

Fassara gyarawa

  • Turanci: Snatch

Manazarta gyarawa